fbpx
Monday, August 15
Shadow

Kar kuyi satar rago saboda layya domin Allah baya karbar aiki sai mi tsarki

Farfesa Yahaya, malamin jami’ar jihar Ilorin yayi kira ga musulmai marasa karfi cewa kar su takura kansu domin yin layya a Sallah mai zuwa.

Malamin ya bayyana hakan ne a yau ranar litinin yayin dayake ganawa da manema labarai.

Inda yace masu baya halatta ga musulmi yayi satar rago ko kuma ya saci kudi ya sayi ragon layya.

Saboda shi Allah mai tsarki ne kuma baya karbar wani aiki sai mai tsarki.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.