A kwanakin bayane mukaji labarin cewa tauraron fina-finan Hausa Lawal Ahmad ya fito neman takarar kujerar majalisar wakilai a Bakori to yau gashi Lawal din ya bayyana irin ayyukan da zai yiwa mutanenshi idan suka zabeshi.
Abubuwan kuwa sune kamar haka:
Samawa matasa aiki.
Bunkasa Ilimi.
Tallafawa mata da jari.
Taimakawa manoma Kula da harkar Lafiya.
Samar da ruwan sha.
Muna mishi fatan Alheri.