fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Karanta kuji: WAYE ABDULMALIK MAKASHIN YARINYA Hanifa?

WAYE ABDULMALIK MAKASHIN YARINYA ?

Sau da yawa rayuwar mutum takan canja Wani lokacin ma kana tunanin ko ba mutumin da ka sani bane Abdulmalik Mohammed mutum ne Mai kirki ga addini ga zumunchi wallahi idan da za’a tambayeni zai aikata abinda ya aikata zan iya rantsuwa da kur’ani nace kryane duba da halayyarsa Mai kyau da kowa ya sani.

Babban abinda yake sani wasiwasi ma shine shin mutumim da ya haifi ya’ya mata guda biyu kamar abdul ya zaiyi haka domin duk mutumin da ya haifi da yasan irin kaunar Dake tsakanin da da mafi bazai cutar da Dan waniba, Amma abdulmalik ya iya kashe yar wasu bayan nasa suna gindinsa😭 idan y fita ya dawo su tarbeshi da oyoyo shin Abdul baya tunanin itama HANIFA tanaso tanaiwa iyayenta hka ko iyayanta sunasan tana musu haka?

Sati biyu da suka wuce min hadu dashi yazo wucewa ta dakata mukai Hira har yake cewa in nema masa hayar Fili a rangaza zai Bude sabuwar makaranta nan mukai Hira yace min zai karasa makrantarsa kwanar dakata nace masa sai anjima.
Ashe lokacinma ya Dade da kashe HANEFA 😭😭😭 Allha ubangiji yaji Kanta ya gafarta mata ya sa Mai cetoce Allah ya bawa iyayenta damu baki daya hakurin rashinta Amin.
Kai Kuma Abdulmalik Allah ya rabaka da duk wata rahamarsa yasa kazama makwafcin mutanan annabi ludu da fir’auna a jahannama 🔥 Allah ya Hana matarka Jin dadin duniya da lahira saboda gudun mawar data baka tsinanniya.
Nayi Dana sanin saninka a rayuwata Allah ka rabamu da mutane irinka acikin al’umma, ya Allh ka rabamu da mummunra Kaddraa Amin.

Karanta wannan  Yadda wani magidanci ya babbake gidansa tare da matarsa da yaransa a ciki

Hoto na farko na daukeshi ne ranar da muka gama makaranta a January 2012

Hoto na biyu Kuma a zaria ne munje daurin auren wani classmates dinmu auwal.

Allah ya tsinema albarka Abdul Kai da matarka da duk wandanda suka taimaka Maka Amin.

Daga : Mai Daraja Rabiu

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.