Tauraruwar finafinan Hausa, Hadiza Gabon ta fitar da wani sakon karshen shekara me cike da fadakarwa, Hadiza ta tambaya cewa me kayi ko kikayi a shekarar 2017 da kike alfahari dashi?.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Gadai sakon kamar yanda ta rubuta:
“2017 ya kusa karewa, mai kayi ko kikayi a 2017 da kike alfahari dashi? mai zaka canja a rayuwan ka a 2018, babu wanda baya kuskure, kowa nada matsala a rayuwa. banbancin shine wasu sunfi wasu tawakkali. Ya Allah ka kara mana tawakkali da yarda da ikonka. Kaine kawai mai yi kuma kaine kawai hanawa”
Allah yasa mu dace
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});