Wannan bidiyon ya dauki hankulan mutane sosai a shafukan sada zumunta inda aka ga wani matashi da ya fallawa dansandan Najeriya mari duk da cewa yana rike da bindiga.
Da yawa dai sun bayyana cewa yayi ganganci.
Dansandan dai yayi harbi a iska bayan marin da ya sha.