fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Karin hotunan kamin biki na Amarya, Hauwa Indimi da Angonta Mustafa

A jiyane mukaji labarin cewa, hamshakin attajirin dan kasuwa kuma surikin shugaban kasa, Muhammad Indimi zai aurar da daya daga cikin ‘ya’yanshi, anan Diyar tashice, Maryam, Amarya, tare da Angonta, Mustafa, suka dauki hotunan kamin biki.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Muna musu fatan Alheri da kuma Allah yasa ayi lafiya.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  "Ku saki Mama Biafra">>Nnamdi Kanu ya fadawa gwamnatin Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published.