Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan inda take nuna kwalliyar Sallarta.
Sadau dai da ‘yan uwanta sun je kasa me tsarki inda suka yi aikin Umrah tare.