Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan da ‘yan gidansu a wadannan kayatattun hotunan da suka dauka a kasar Saudiyya inda suka je aikin Umrah.