fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Karin Kudin Mai: Zaman tattaunawa tsakanin Gwamnati da kungiyoyin Kwadago bai samu nasara ba, Sun ce yajin aiki babu ja da baya

Zaman da aka yi tsakanin gwamnatin tarayya da kungiyoyin Kwadago na Najeriya ya kare baram-baran ba tare da samun matsayaba.

 

A zaman da aka yi jiya, gwamnati ta gabatar da tsare-tsaren da take dashi sannan ta gayawa kungiyoyin kwadagon cewa, ba zata uya ci gaba da bada tallafin mai ba.

Saidai kungiyoyin kwadagon sun yi watsi da hujjojin gwamnati inda suka bayyana cewa, ba zasu amince da wani Uzuri ba in banda janye karin kudin man fetur din dana wutar Lantarki.

Karanta wannan  Shugaba Buhari ya nada Aliko Dangote a matsayin shugaban sabuwar kungiyar da zata kawo karshen cutar Malaria a Najeriya

 

Saidai Punch ta ruwaito cewa, Kungiyoyin Kwadagon zasu koma su zauna da masu ruwa da tsaki dan tattauna abubuwan da Gwamnatin ta gaya musu sannan su sake zama da ita.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.