Hukumar kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta bayyana a jiya, Laraba cewa an samu karin mutane 9 da cutar Coronavirus/COVID-19 ta kashe a Najeriya a cikin awanni 24 da suka gabata.
Hakan ya kawo jimullar wanda cutar ta kashe a Najeriya zuwa 1,382.

Labarai masu alaka