fbpx
Wednesday, June 29
Shadow

Karka ci amanarmu ka goyi bayan Goodluck Jonathan, Mufa kace zaka baiwa mulki a 2023>>Yarbawa suka roki shugaba Buhari

Wata kungiyar Yarbawa dake cikin jam’iyyar APC, ta roki shugaban kasa, Muhammadu Buhari da cewa kada yaci amanar yankun Yarbawa.

 

Kungiyar ta roki shugaban kasar da cewa ya tuna alkawarin da yawa Yarbawa a shekarar 2015 cewa sune zai baiwa mulki idan ya kammala wa’adinsa.

 

Dan hakane ma tace kada ya karya wancan alkawari. Sun yi kira ga shugaban kasar kada ya goyi bayan tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya sake dawowa mulki a shekarar 2015.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Shugaba Buhari ya rantsar da alkali Olukayode Ariwoola a matsayin shugaban alkalan Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published.