fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Karki ishemu da iyayi, nan Ministar babanki tace ta rabawa yara ‘yan Makaranta Abinci Alhalin suna gida a zaune>>Afenifere ga Zahra Buhari saboda cewa da ta yi ba babanta ne matsalar Najeriya ba

Kungiyar kare muradun yarbawa ta Afenifere ta mayarwa da diyar shugaban masa, Muhammadu Buhari,  Zahra martanj kan cewar da ta yi mahaifin nata ba shine matsalar Najeriya ba.

 

Afenifere ta bakin kakakinta, Yinka Odumakin ta bayyana cewa yayi wuri Zahra ta fara wannan tunanin har sai an gunadar da bincike akan mahaifin nata da Rumbunsa.

 

Mungiyar tace Zahra ta bar mutanen da suka rasa ‘yan uwa a Legas su yi jimamin danginsu cikin kwanciyar hankali.

 

“It is too early for Buhari”s daughter to beat her chest on behalf of the father because the oppressed has e located where governors are hiding COVID-19 palliatives until an independent probe is done on the father and his warehouses searched.

Karanta wannan  Kwankwaso so yake yayi anfani da farin jinin Peter Obi don ya lashe zabe mai zuwa, cewar darektan kamfa na Peter Obi

 

“We are yet to forget that his minister was sharing foods to children in schools when they were at homes.

 

“The young lady should spare us the boast for now and let us mourn our dead.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.