fbpx
Saturday, August 20
Shadow

Karku Sake Bawa APC Dama Matasan Jahar Yobe Audu Baki Girgir

Karku Sake Bawa APC Dama Matasan Jahar Yobe

Daga: Audu Baki Girgi.

Karku Sake Bawa APC Dama sako daga Audu Baki Girgir, A zantawarsa da gidan jaridar ya bayyana yadda APC ta kashe jahar shekara da shekaru amma hallanzu babu wani Abu daya chanja,duba da yadda gwamnatin ta kashe goben matasan jahar yace wannan abun Allah wadai ne.matasan a jahar sun zama basu da Ayki saida tallace tallace na yan siyasa Dan abasu kudi ko Mota,amma babu wani ayki na cigaba da gwamnatin ta Kawo dan cigaban matasa ko gyara gobensu,kuyi duba da yadda gwamnatin ta kashe harkar ilmin Jahar kuyi duba da yadda tattalin arzikin jahar ya zama a yau, ganin wannan hali da jahar tashiga a yau yasa nake kira da Matasan Jahar Yobe dasu chanja karsuyi duba da abun da ake yaudararsu danshi suyi duba da gobensu.

Leave a Reply

Your email address will not be published.