fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Karku sare dani, Kwanannan zan magance matsalar tsaro>>Shugaba Buhari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari yayi kira ga ‘yan Najeriya kada su sare akan matsalolin dake fuskantar kasar.

 

Yace kwanannan Najeriya zata shawo kan matsalolin dake damunta wanda suka hada dana harkar tsaro.

 

Shugaban ya bayyana hakane a sakon Easter da ya fitar inda yace ‘yan Najeriya su rika nunawa juna soyayya.

 

Easter evokes in us the resilience of the human spirit not to give up in the face of seemingly daunting challenges of life,” Buhari remarked

 

This period emboldens us to believe that the current spate of uncertainty and insecurity will soon unfold a season of the triumph of good over evil; hope over despair, and light over darkness,” he said.

Leave a Reply

Your email address will not be published.