fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Karya ake min, Biliyan 4.6 bata bace a Ofishina ba>>Fashola

Ministan Ayyuka da Gidaje, Babatunde Fashola ya bayyanan cewa ba gaskiya bane labarun dake cewa wai kudi sun bata a ma’aikatarsa tsakanin watannin Satumba zuwa Disamba na 2019.

 

Yace ba gaskiya bane cewa ya bada Umarnin Biyan Biliyan 4.6 cikin wasu Asusun Ajiyar daidaikun mutane.

 

Wata kafar watsa labarai ta ruwaito cewa Fashola cikin watanni 4 ya bada umanin raba kudin a cikin Asusun Ajiyar wasu Daraktoci.

 

Fashola yace abinda ya faru shine. Gwamnatin tarayya ta fitar da tsarin biyan kudi na IPPIS wanda zuwa yanzu  a kowane ma’aikacine ke kan tsarin ba.

 

Yace dan hakane wasu daraktoci da basa kan tsarin kuma suna bukatar kudi, ofishin babban Akanta Janar na kasa ya amince a basu wadannan kudi amma ba shi ba. Yace Rasidan kudaden suna nan dan tabbatarwa.

But in reaction to the report, the works minister declared, “In all, no money was stolen or is missing. There is no smoking gun to criminalise Fashola.”

In his reaction, which he personally signed and was made available to our correspondent in Abuja on Monday, the minister explained that the Federal Government in 2007 initiated a payment platform called the Integrated Personnel Payment and Information System.

Karanta wannan  An zargi gwamnatin Zulum da biyan malaman makaranta Albashin Naira Dubu 6

 

He argued that the current administration had been engaging all sectors of government to fully migrate to the IPPIS platform.

Fashola said, “What has happened is that not all government officials who, from time to time, needed to be paid for approved expenses were registered on the platform.

 

“In order to ensure that government work was not hampered, the directors of finance and accounts sought and obtained approval of the accountant-general to pay these monies through the accounts of an approved few who were on the platform.”

 

He added, “Those so approved then collect the money and disburse to the beneficiaries who sign receipts all of which are retired and available for verification as approved by the accountant-general.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.