fbpx
Tuesday, March 28
Shadow

Kasar Ehiopia ta gina Kamfanin samar da wutar lantarki me amfani da bola mafi girma a nahiyar Afrika

Gwamnatin kasar Ethiopia ta gina babban kamfanin sarrafa shara mafi girma a nahiyar Afhika da zai rika sarrafa sharar yana bayar da wutar lantarki, Ana sa ran wannan kamfani zai fara aiki a shekarar 2018 idan Allah ya kaimu.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ana sa ran idan wannan kamfani ya fara aiki zai baiwa kashi talatin cikin dari na gidajen dake babban birnin kasar, Addis Ababa wutar lantarki, kuma za’a rika amfani da kusan kashi tamanin na bolar babban birnin ne a wannan kamfani dan samar da wutar.

Karanta wannan  Zababben Sanatan Nasarawa Ta Yamma Kenan Sanye Da Farin Kaya, Alaramma Ahmed Aliyu Wadada Yake Ja Wa Sheik Sabo Baki Yayin Tafsirin Ramadan Da Suke Gudanarwa A Yankin GRA Dake Garin Keffi, Jihar Nasarawa

Yanda muke da tarin bololi a Najeroya muna bukatar irin wannan kamfani.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *