Kasar hadaddiyar daular larabawa, UAE, yau take cika shekaru arba’in da shida da kafuwa, mutane sunata yabawa kasar ganin irin cigaban da ta samu cikin hanzari, kasashe irin Najeriya da suka riga kasar Daular larabawar kafuwa da kusan shekaru goma, ko kusa baza’a hada ci gabanta da nasuba.
Saidai muna fatan watarana muna Allah zaisa mukai gurin ko kumama mufi haka