Kasar Iran tawa kasar Yahudawan Isra’ila gargadin cewa idan suka sake suka tabata, zata yi kasa-kasa dasu.
Shugaban kasar, Ebrahim Raisi ne ya bayyana haka.
Yace zasu kaiwa kasar Isra’ila hari a zuciyarta idan ta sake ta takalesu.