fbpx
Friday, July 1
Shadow

Kasar Italiya ta cancanci buga wasannin zagaye na 16 a gasar Euro bayan Locatelli ya ci mata kwallaye biyu doke Switzerland daci 3-0

Bayan Wales tayi nasarar lallasa Turkey, kasar Italiya ta san cewa idan tayi nasara a wasanta to zata cancanci kai wasanin gayaye na kasashe 16 a gasar Euro.

Kuma tayi nasarar inda ta faranta ran dumbin masoyanta da suka taru a filin Stadio Olympico inda Locatelli yaci kwallaye biyu sai Ciro Immobile yaci guda.

Italy ta dare sama teburin Group A da maki shida inda ta wuce Wales da maki biyu gami da wasa tsakanin su a Rome ranar lahadi.

Kuma itama Switzerland har yanzu ba’a cire ta a gasar ba yayin da ta kasance ta uku a teburin Group A, kuma zata buga wasanta na karshe a Group ne da kasar Turkey wacce bata maki ko guda ranar lahadi.

 

Italy 3-0 Switzerland: Manuel Locatelli scores twice as Azzurri book Euro 2020 last-16 berth in style

After Wales’ impressive victoy ovef Turkey, Roberto Mancini knew another three points would confirm his side’s place in the knockout stages, but they would not be upstaged in Group A.

Karanta wannan  Shalelen PSG, Mbappe ya cewa kungiyar ta sayar da Neymar don baya cikin tsarinsa

Those in attendance at the Stadio Olimpico were greeted to another exhibition in teamwork and game intelligence as Locatelli’s double either side of half-time (26, 52) was added to late on by Ciro Immobile (89).

The result leaves Italy top of Group A on six points, two ahead of Wales ahead of their meeting in Rome on Sunday. Switzerland are not yet out of the competition, but remain in third place ahead of their final group fixture against pointless Turkey.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.