fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Kasar Italy ta cancanci buga wasan kusa dana kusa dana karshe a gasar Euro bayan ta lallasa Austria daci 2-1

Kasar Italy ta kara sa Austria a filin Wembley bayan nasarar data yi a wasannin Group, amma sun tashi wasan ne babu ci a har sai dai aka kara masu lokaci.

Federico Chiesa da Matteo Pessina ne suka ciwa Italy kwallaye biyu wanda hakan yasa ta lallasa Austria daci 2-1.

Inda ta cancanci buga wasan kusa dana kusa dana karshe a gasar Euro tsakanin tada Portugal ko Belgium.

 

Italy and make the quarter-finals

Italy face Austria at Wembley on the back off a perfect run in the group stage. Things didn’t go as smoothly for the Azzurri who needed extra time to get past their opponents.

Karanta wannan  Ronaldo ya cewa Manchester ba zai halacci atisayi yau ba bayan data cigaba da ce masa ba zata sayar dashi ba

Federico Chiesa and Matteo Pessina grabbed the goals for Italy who will now face either Portugal or Belgium in the quarter-finals.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.