Kasar Luxemburg ta zama kasa ta farko a Duniya data mayar da harkar sufuri kyauta.
Kasar ta dauki wannan mataki ne dan maganin matsalar gurbatar Muhalli da kuma karfafawa mutane su daina amfani da motocinsu na hawa su koma amfani dana gwamnati.