- Kasar Switzerland ta hallata yin auren jinsi tsakanin ‘yan Madigo da masu luwadi.
Tuni kuma har an samu ‘yan madigon da luwadin da suka auri junansu bayan amincewa da wannan bakar dabi’a.
An dai yi kuri’ar jin ra’ayin jama’a ne kan lamarin inda kuma mafiya yawa suka amince da yin wannan aure.