fbpx
Thursday, August 11
Shadow

Kasashe biyu sun mun tayin zama dan kasar su, amma naki, saboda kishin kasa>>Pantami

Kasashe biyu sun mun tayin zama dan kasar su, amma naki, saboda kishin kasa – Pantami

Ministan ya bayyana hakan ne a ranar Litinin a wata lacca da yake gabatarwa lokaci zuwa lokaci. “Na hana ‘ya yana su karba domin munaso mu gyara kasar, idon ‘yan kasa na guduwa Najeriya ba zata gyaru ba ba, haka muke fahimtar addini.” Inji shi

“Mutane 10 da suka halarci taron, zai yi wahala mutum 9 su samu tikitin suki karba,” in ji shi.

Da yake tsokaci kan NIN, Shehin Malamin ya ce bayan shekaru biyu da shiga ofis ya gabatar hada layi da katin dan kasa. “Amma wayanda suke aikata ta’addanci bai musu dadi ba, har rubutu suka buga na cewar duk inda aka ganni a kashe ni, ban fasa wa’azi ba, ban janye dokar bae.”

Karanta wannan  Ka fadawa mabiyanka su daina min kazafi, Tinubu ya fadawa Peter Obi

DAILY TRUE HAUSA

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.