fbpx
Saturday, June 10
Shadow

Kasashen Italiya, Faransa da Jamus sun dakatar da amfani da Rigakafin Coronavirus/COVID-19, Mutum daya ya Mutu

A Kasar Italiya, wani malamin Makaranta, Sandro Tognatti ya mutu bayan da aka masa rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19.

 

Da shekaru 57 din ya mutu ne ranar 14 ga watan Maris na shekarar 2021. Saidai babu tabbacin rigakafin Coronavirus/COVID-19 din e ya kasheshi. Amma duk da haka hukumomi sun fara binciken gano ainahin dalilin mutuwarsa.

 

Hakan na zuwa bayan kasar ta Italiya, da Faransa da Jamus sun dakatar da amfani da rigakafi Coronavirus/COVID-19 na AstraZeneca saboda illar da yake, sun ce suna jiran sanarwar kungiyar kasashen Turawa, EU akan amfani da rigakafin kamin su ci gaba.

 

A baya dai EU ta bayyana cewa amfanin rigakafin ya fi illar da yake mutane yawa. Amma yanzu haka akwai wani sakamakon cin cike da aka jira nan da ranar Alhamis.

Italian prosecutors have opened a manslaughter investigation after a music teacher died on Sunday, March 14,  a day after receiving AstraZeneca’s Covid vaccine.

The judiciary in Biella on Monday opened a preliminary probe into the death of 57-year-old Sandro Tognatti, whose cause of death is still unknown.

Authorities said there is no link to AstraZeneca’s vaccine at this stage and the probe is intended to establish what killed him.

This comes after Italy temporarily banned the use of all AstraZeneca vaccines amid fears it causes blood clots, with France and Germany also enacting bans and saying they are waiting for European regulators to give guidance.

The European Medicines Agency said last week that there is no reason to halt the use of the jab and that ‘the benefits outweigh the risks of side effects’, but its investigation is continuing and another report is due Thursday.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *