fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Kasheni aka so ayi>>Adams Oshiomhole ya fada kan hadarin da tawagar motocin sa suka yi

A jiyane Rahotanni suka bayyana cewa tawagar tsohon shugaban APC, Adams Oshiomhole ta yi hadari inda har ‘yansanda 2 suka rasu wasu kuma suka jikkata.

 

Da yake magana ta bakin kakakinsa, Victor Oshioke ,Adams Oshiomhole ya bayyana cewa kasheshi aka so yi.

Yace wanda suka ga yanda lamarin ya faru sun gaya musu cewa kashesu aka so yi kuma suma sun yadda da hakan domin ba gudu suke ba yayin da lamarun ya faru.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Shugaban Hukumar zabe yayi tsokaci akan rahotannin dake bayyana cewa sun bude wuraren yin rigistar katin zabe a kasashen waje

Leave a Reply

Your email address will not be published.