fbpx
Sunday, February 28
Shadow

‘Kashi 63% na sinadaran tsaftar hannu don kariya daga cutar Korona da a ke amfani dasu a Abuja basu da rijistar NAFDAC >> Boss Mustapha

Sakataren Gwamnatin Tarayya kuma Shugaban Kwamitin Shugaban kasa kan yaki da cutar COVID-19, Boss Mustapha, a ranar Alhamis ya ce wani bincike da Cibiyar Nazarin Magunguna ta Najeriya ta yi don duba yawan abubuwan da ke shigowa cikin kasuwa, ya nuna cewa Kashi 63 cikin dari na sinadaran tsabtace hannu wanda aka fi sani da Sanitizer da ake amfani dasu a Abuja basu da lambar rajista ta NAFDAC.

Dan haka kwamitin ya shawarci ‘yan Najeriya dasu guji samarwa ko amfani da kayayyakin da zasu iya yin illa ga jama’a.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *