Gwanin kasuwar kwallon kafa, Fabrizio Romano ya bayyana cewa ‘yan wasa guda biyu na daf da komawa gasar Firiya Liga ta kasar Ingila,
Watau Botman wanda zai koma Newcatle daga Lille a farashin yuro miliyan 37.
Sai kuma Areola wanda ya zai koma West Ham na din-din-din daga kungiyar Paris Saint Germain.
Yayin shima Angel Dimaria zai koma kungiyar Juventus inda kwntirakinsa zai kare a wannan watan kuma PSG bata yi masa tayin sabunta kwantirakin ba.