fbpx
Monday, March 1
Shadow

Kawo Sumaila tsohon Dan majalisa a jihar Kano yayi Allah wadai da kisan ‘yan Arewa

Tsohon mai baiwa shugaban kasa shawara kan Majalisun dokin Najeriya Kuma tsohon Dan majalisar wakilai Abdurrahman Kawo Sumaila Yayi Allah wadai da kisan gilla da akaiwa ‘yan Arewacin Najeriya a wani rikici da ya barke.

Rikici ya ta’azzara ne a ranar Asabar, 13 ga watan Fabrairu, a jihar Ogun, lokacin da wasu ‘yan daba wadanda ake zargin makiyaya ne suka kai hari kan Orile-Igbooro da ke karamar hukumar Yewa North, inda suka kashe akalla mutane hudu.

Tshohon Danmajilisar yayi wannan Allah wadan ne ta shafinsa na sada zumunci.

Yayi kira da cewa  ya zama wajubi da a dauki matakin da suka dace.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *