fbpx
Thursday, August 11
Shadow

Kayan masarufi a Najeriya zasu yi tsada fiye da kowace kasa a Duniya a 2023>>Bankin Duniya

Babban bankin Duniya yayi kintacen cewa kayan masarufi a Najeriya zasu yi tsada sosai a 2022.

 

Bankin yace hakan zai kawowa Najeriya tsaiko wajan cimma burinta na habaka tattalin arzikin kasar.

 

Bankin yace hakan zai kuma jefa karin ‘yan Najeriya Miliyan 8 cikin tsananin talauci.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Ka fadawa mabiyanka su daina min kazafi, Tinubu ya fadawa Peter Obi

Leave a Reply

Your email address will not be published.