Friday, May 29
Shadow

Kayan Masarufi sun yi tashin gwauron zabin da ba’a taba gani ba cikin kusan shekaru 2>>NBS

Hukumar Kididdiga ta kasa,NBS ta fitar da kididdigar hauhawan farashin kayan Masarufi na watan Afrilun daya gabata.

 

Sakamakok kididdigar ya nuna cewa an samu tashin kayan Masarufin da kaso 12.34 wanda hakan ya nuna an samu karin kaso 0.08 idan aka kwatanta da watan Maris da aka samu kaso 12.26.

 

Tashin farashin kayan masarufin shine irinsa na farko cikin watanni 23 da suka gabata

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *