fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Kayan Zuba Abinci masu Rahusa da Inganci

Muna muku tallatar kayan Zuba Abinci na Zamani masu kayatarwa da Inganci akan Farashi me sauki.

 

Hamilton Insulated Conbo set.

 

Seti ne na kayan abinci me hade da babba da karamar Kula, da Kofuna 4, da Serving Spoon, da kofin zuwa Ruwa, Jug.

Farashi: Dubu sha daya da dari biyar, N11,500.

 

Akwai Kulolin Zuba Abinci, Seti 3, Babba, Karama da me Bi mata, na kamfanin Master Chef.

Farashi: Dubu Sha biyu, N12,000.

 

Akwai wasu kulolin suma daga Kamfanin Master Chef amma kala daban masu seti 3.

Farashi: Dubu Sha daya da dari 5. N11,500.

 

Suma dai Wannan na kasa daga Kamfanin Master Chef ne, guda 3.

Farashi: Naira Dubu goma Sha uku. N13,000.

 

Muna kaiwa Duka Jihohi. Domin saye, a Tuntubemu ya Whatsapp ko Kira a wannan lamba, 09084691413.

 

Nationwide Delivery: Place your order Via Whatsapp or call on 09084691413.

Karanta wannan  Da Dumi Dumi: Shugaban karamar hukumar mahaifar Atiku Abubakar ya koma jam'iyyar NNPP

 

Ga kuma Lunch Box.

Farashi: Dubu uku, N3000.

 

Jug me rike Zagi da Kofuna 4.

Farashi: Dubu Uku 3,000.

 

Ga wasu Kulolin Zuba Abinci na Kamfanin Master Chef suma masu kyau da Inganci.

Farashi: Dubu Ashirin da dari biyar da dari biyar kowanne,N25,500 each.

 

Sai Bokiti na Zuba abincin taro ko ciki me dadin dauka da kuma Rike Zafi. Seti 3 ne, babba da karami da karaminsa.

Farashi: Dubu Ashirin da hudu. N24,000.

 

Akwai Kuma Lunch Box me Manyan kwanuka 3, kamar yanda ake iya Gani.

Farashi: Dubu ashirin da daya da dari biyar. N21,500.

 

Muna kaiwa Duka Jihohi. Domin saye, a Tuntubemu ya Whatsapp ko Kira a wannan lamba, 09084691413.

 

Nationwide Delivery: Place your order Via Whatsapp or call on 09084691413

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.