fbpx
Thursday, July 2
Shadow

Kayataccen hoton Gwamna El-Rufai da iyalansa: Ji maganar da matar Gwamnan da wani suka yi kan Matsalar Rayuwa

Gwamnan Kaduna,Malam Nasir El-Rufai kenan a wannan hoton tare da iyalinsa, matarsa Hajiya Hadiza Ismail El-Rufai ce ta saka hoton a shafinta na Twitter.

 

Ta mai taken “Baban Munir da maman Amina” inda a karshe tawa mabiyanta fatan Alheri da cewa ina fatan Kuna jin dadin wannan Rana.

Saidai wani yace mata Eh amma ba kamar taku ba.

 

Hajiya Hadiza ta tambayeshi ya tabbata kuwa? Kowa fa nada tashi matsalar.

 

Saidai yace ya tabbata da hakan, dan idan da zasu fada mata matsalolinsu abin dai ba magana…

A karshe dai tayi tayi fatan Allah ya kawo saukin Lamarin. Inda shima yayi fatan Amin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *