Hidimar bikin diyar hamshakin attajirin dan kasuwa, Maryam Indimi tare da Angonta Mustafa kenan a wadannan kayatattun hotunan nasu da akayi wani bikin al’ada da auke cewa wushewushe, ‘yan uwa da abokan arziki sun taru dan tayasu murna.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Muna taya su murna da fatan Allah yasa ayi a gama lafiya.
Lilbature/bighweddings
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});