fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Kayatattun Hotuna: Yanda aka yi bikin Dan uwan Rahama Sadau

Wadannan hotunan yanda aka yi shagalin bikin dan uwan Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau ne, me suna Haruna(Abbaa)Sadau.

 

An daura auren sa da masoyiyarsa, Zainab inda ‘yan uwa da abokannarziki da dama suka tatu suka tayashi Murna.

 

‘Yan Fim da dama irin su Fati Washa, Madam Korede, Ado Gwanja, Umar M. Sharif, da sauransu sun halarci wajan bikin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.