Hotunan cikin Asibitin Ginginyu kenan da gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya gina, ya kuma zuba kayan aiki na zamani a ciki, Asibitin na daya daga cikin ayyukan da ake saran idan shugaban kasa Muhammadu Buhari yaje ziyarar aiki gobe zai kaddamar.
Shahararren me daukar hoto, Sani Maikatangane ya dauki hotunan.