February 12, 2021 by hutudole Taurron mawakin Gambara, Deezell kenan da matarsa a wadanan kayatattun hotunan nasu inda suke soyewa. Shine ya saka hotunan a shafinsa na sada zumunta kuma masoyansa da dama suka yaba. Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa: Danna nan dan sauke manhajarmu ×