Tauraruwar fina-finan Hausa,Hadiza Gabon kenan a wadannan kayatattun hotunan nata da take shakatawa a kasar waje.
Hadiza ta saka hotunan nata inda da dama daga cikin Masoyanta suka yaba.
https://www.instagram.com/p/CJZBGJ5A0R_/?igshid=1wcmo4mdrfryj
https://www.instagram.com/p/CJY2Quygr_H/?igshid=41ghrvrbbqrb
