February 19, 2021 by hutudole Tauraron fina-finan Hausa, Ibrahim Maishunku kenan a wadannan hotunan nasa tare da diyarsa. Ya saka hotunan a shafinsa na sada zunta inda yace Alhamdulillah, a dayan kuma yace Astagfirullah. Muna musu fatan Alheri. Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa: Danna nan dan sauke manhajarmu ×