Taurarin fina-finan Hausa,Kamaye da Adama kenan na shirin fim din Dadin Kowa da ake nunawa a gidan talabijin din Arewa24.
Hoton ya dauki hankula sosai a shafukan sada zumunta inda akai ta musu fatan Alheri.
Kamaye da Adama sun fito a matsayin mata da miji a cikin shirin fim din na Dadin Kowa. Sun haskaka sosai Muna musu fatan Alheri.
