fbpx
Thursday, February 25
Shadow

Kayatattun hotunan Maryam Waziri na yawon Shakatawa

Tauraruwar Fina-finan Hausa,  Maryam Musa Waziri da aka fi sani da Laila a shirin Labarina kenan a wadannan kayatattun hotunan nata inda take shakatawa.

 

Ta sakawa masoyanta hotunan a shafin ta na sada zumunta kuma da dama Sun yaba.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *