Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi kenan a wadannan kayatattun hotunan nata inda take shakatawa a birnin Dubai na hadaddiyar Daular Larabawa.
Nafisa Abdullahi ta saka hotunan ne a shafukanta na sada zumunta inda masoyanta da dama suka yaba.


https://www.instagram.com/p/CJoFurMnqDH/?igshid=12sgcx0sn9hcl