fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Kayatattun Hotunan Rahama Sadau da Fati Washa

Taurarin fina-finan Hausa,  Rahama Sadau da abokiyar aikinta Fati Washa kenan a wadannan hotunan nasu da su ka yi tare.

 

Rahama ce ta saka su a shafinta na sada zumunta inda masoyanta sukai ta yabawa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.