fbpx
Tuesday, December 1
Shadow

Kayatattun hotunan Shakatawar Maryam Yahaya a Dubai

Tauraruwar fina-finan Hausa,Maryam Yahaya kenan a wadannan kayatattun hotunan nata da ta ke shakatawa a Dubai ta kasar hadaddiyar Daular Larabawa.

 

Maryam ta je Dubai inda aka ganta da a kayarattun guraren birnin tana daukar hotuna.

 

Ta sakawa masoyanta hotunan a shafinta na sada zumunta inda da dama suka yana.

https://www.instagram.com/p/CHzX1nwFwL4/?igshid=1j80yep5pbpwe

 

https://www.instagram.com/p/CHyQAZWlEwB/?igshid=4y38ag8t0ahm

 

https://www.instagram.com/p/CHtk1BJFsLR/?igshid=ei4388cit2ta

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay youLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *