Taurarin fina-finan Hausa da dama yancin su mata suna kasashen waje daban-daban suna shakatawa.
Ga wasu daga cikinsu kamar haka:
Nafisa Abdullahi: Ta shahara wajan yawo kasashen Duniya dan Bude Ido. Zuwan cutar Coronavirus/COVID-19 ya sa ta dawo gida Najeriya saboda yanda aka kulle kasashen Duniya.
Saidai yanzu Nafisa ta sanar da ci gaba da shakatawartata. Nafisa ta Shilla Dubai inda ta saki wasu sabbin Hotunan da aka ganta akan wata BalamBalam me tashi sama.
https://www.instagram.com/p/CJc_oKSArOk/?igshid=1i3uqoywz6ezn
https://www.instagram.com/p/CJdJlRhgqwE/?igshid=10zv3w7au5enl

Hadiza Gabon da Fati Washa:
Taurarin fina-finan Hausa, Hadiza Gabon da abokiyar aikinta, Fati Washa suma sun shilla Zuwa Dubai inda aka gansu suma hawa irin mashinan nan na ruwa da kuma daukar Hotuna a kayatatub gurare.
https://www.instagram.com/p/CJa4hMzghiT/?igshid=crbygkcmlfdz
https://www.instagram.com/p/CJa54JhgcXZ/?igshid=1hm7qy7z01pwj
https://www.instagram.com/p/CJbXrPTLHBI/?igshid=csserta7z5e1
https://www.instagram.com/p/CJbBCw6LyUG/?igshid=13icys5hnngg5
Maryam AB Yola:
Duk da ta sanar da daina Harkar Fim:Maryam AB Yola, Tsohuwar matar Adam A. Zango itama an ganta tana shakatawa a Dubai.
https://www.instagram.com/p/CJbpWGpl1Vn/?igshid=1bmu37xji5o2s
Rahama Sadau:
An ga tauraruwar fina-finan Hausa,Rahama Sadau a Dubai da ‘yar Uwarta A’Isha inda suka je bikin zagayowar ranar Haihuwarta.
https://www.instagram.com/p/CJbfjm9BIRh/?igshid=oyzykaeac64x