December 17, 2017 by hutudole Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, Matarshi, mataimakin shugaban kasa, Osinbajo da amatarshi, gwamnonin Najeriyane suka yanka kek na musamman dan taya shugaban kasar murnar zagayowar ranar hhaihuwarshi. Load AD Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa: Danna nan dan sauke manhajarmu Karanta wannan 'Yan Bindigar da suka sace fasinjojin jirgin kasa sun ce zasu fara kashesu