A jiyane Diyar Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu, watau Fatima ta yi murnar zagayowar ranar haihuwarta.
Mahaifin nata, ‘yan uwa da abokan arziki duk sun tayata Murna inda akaita mata fatan Alheri.
Wadannan hotunan yanda Ali, Sarki da iyalansa suka taya Fatima Murnane. Muna tayata murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.