fbpx
Monday, March 1
Shadow

Kazamin fada na ci gaba da aukuwa tsakanin ‘yan Boko Haram suna ta kashe juna

Fadan nuna Karfin iko tsakanin Kungiyar ISEAP data balle daga Boko Haram da kuma Boko Haram din na ci gaba da wakana.

 

ISWAP ta kaiwa Boko Haram hari a kauyen Sunawa dake kan iyakar Najeriya da Nijar wanda hakan yasa aka yi kazamin fada sosai.

 

ISWAP din ta kai harinne dan kwace wasu da aka yi garkuwa dasu da suka hada da ma’aikatan Agaji da ‘yanmatan Chibok da kuma Leah Sharibu.

 

Kakakin Sojojin Najeriya,  Janar Muhammad Yerima ya tabbatar da wannan fadan inda yace ya farane bayan da ISWAP ta sace wasu mata dake da alaka Boko Haram.

 

Ya kuma tabbatar da lalata gonar Shugaban Boko Haram,  Abubakar Shekau.

 

The army spokesman said that the military would continue to dismantle all logistics and operational bases of the insurgents along the Lake Chad Basin axis and Sambisa forest area.

“The troops in one of its operations along Sambisa forest discovered and destroyed Abubakar Shekau’s farm and rescued abducted victims.

“The Nigerian Army wishes to use this medium to reassure Nigerians of the determination of troops to clear the remnant terrorists out of the Nigerian territory,” he added.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *