fbpx
Monday, March 1
Shadow

Kevin De Bruyne ya taimaka wurin cin kwallaye 100 kungiyar Manchester City, bayan da suka doke Crystal Palace daci 4-0

Kungiyar Crystal Palace ta ziyarci Manchester City a filin tana Etihad har sau biyu ba tare da shan kashi ba a jere, amma a yau lamarin ya canja bayan da Manchester City ta lallasa daci hudu.

Tawagar Pep Guardiola ta fara jagorancin wasan ne ta hannun Stones wanda yaci kwallon shi ta farko a kungiyar da taimakon Kevin De Bryune wanda shi kuma yanzu ya taimaka wurin cin kwallaye 100 a kungiyar Mancheaster City.

Gundogan yayi nasara ciwa Manchester City kwallo biyu a wasan bayan an dawo daga hutun rabin lokaci, yayin da Stones ya kara cin wata kwallon sai kuma Sterling yaci kwallon karshe a wasan wadda tasa yanzu Manchester City ta buga wasanni biyar a jere na Premier League ba tare da shan kashi ba.

Manchester City 4-0 Crystal Palace: Jonh Stones double as Kevin De Bruyne tegister 100 Premier League assists.

Crystal Palace were unbeaten in their last two visits to The Etihad, but Man City were in control throughout and took the lead with a milestone goal. De Bruyne nabbed his century of assists when Stones (26) nodded home his first Premier League goal for the club.

Man City added another shortly after the break with a sensational strike from Ilkay Gundogan (56), before Stones (68) slotted home his second of the evening after Vicente Guaita had initially saved Ruben Dias’ header in his first-ever Premier League double.

Raheem Sterling (88) rounded off the victory late on with a sublime free-kick as Man City extended their winning run to five Premier League games.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *