fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Kimanin mutane 857 ne dauke da cutar Lassa kuma tashe mutane 164 a Najeriya, cewar hukumar NCDC

Hukumar dake lura da cututtuka a kasar Najeriya ta NCDC ta bayyana cewa a watanni bakwai na farkon wannan shekarar ta 2022,

An samu mutane 857 dauke da cutar zazzabin Lassa kuma annobar ta kashe mutane 164 a fadin Najeriya.

Cutar zazzabin Lassa ta samu asali ne daga beraye tun a shekarar 1950 amma ba a waye cutar ba sai a shekarar 1969 bayan taske wasu malaman asibiti guda biyi a garin Lassa.

Kuma tun wancan lokaci izuwa yanzu wannan annoba ta dauki rayukan al’umma da dama.

Leave a Reply

Your email address will not be published.