fbpx
Thursday, September 29
Shadow

Kiristan Dan Majalisar Tarayya Ya Tallafawa Masallatai Da Fitulu Masu Amfani Da Hasken Rana

Kiristan Dan Majalisar Tarayya Ya Tallafawa Masallatai Da Fitulu Masu Amfani Da Hasken Ran

Dan Majalisar tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Karu, Keffi da Kokona a jihar Nasarawa, Honarabul Gaza Jonathan Gbefwi ya aike wa garin Masaka wutan solar guda takwas don haska wurin ibadu, inda yace guda huɗu a saka su a coci sauran hudun kuma a saka su a masallatai.

Masallatan da suka samu wutar solar sun haɗa da
1-Masallacin Jibwis mai hedkwata a Jos
2-Babban Masallacin Darika
3-Masallacin idi dake uturn masaka
4-Masallacin Usama dake Bakin Kasuwa

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published.